fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Gwamnatin jihar Kaduna zata daina dogaro da Gwamnatin tarayya>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna,  Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin jihar sa zata daina dogari da kudi daga gwamnatin tarayya.

 

Ya bayyana hakane a yayin kaddamar da wani zama kan karbar Haraji. Yace jihar ta fadada yanda take karbar Haraji da kuma kasheshi a bangaren Ilimi, Kiwon Lafiya da Raya kasa.

 

Yace a shekarar 2020, Jihar Kaduna ta samu kudin shiga na kashin kanta da suka kai Biliyan 50.9.

 

Yace nan gaba, shekaru 4 zuwa 5, gwamnatin jihar zata rika dogaro da kanta ba tare da kudin da gwamnatin tarayya ke bata ba.

The governor disclosed that the state’s Internally Generated Revenue (IGR) rose to N50.9 billion in 2020.

According to him, the state remains focused on further improving tax collection to reflect its vision.

“In our last budget, 60 per cent of our budget came from federal accounts and 40 per cent from IGR.

“But the way we are going, with very hard-working internal revenue service team, in the next four to five years we will get to a point where we will only go to federation account only out of courtesy not because we need the money.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *