fbpx
Friday, April 23
Shadow

Gwamnatin jihar Kano ta ragewa ma’aikata Albashi da kaso 50 cikin 100

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ragewa masu rike da mukaman siyasa Albashi inda a watan Maris aka biyasu rabin Albashinsu saboda karanci kudi.

 

Kwamishinan yada Labarai na jihar, Muhammad Garba ne ya bayyana haka inda yace dalilin raguwar kudin da Gwamnatin tarayya ke baiwa jihar ne ya kawo haka.

 

Yace wannan ragin Albashi zai shafi tun daga kan Gwamna har zuwa kan Manya sakatarori.

 

The state commissioner for Information, Muhammad Garba, who disclosed this in a statement on Tuesday, said the action was due to shortfall in the revenue accruing to the state from the federation account.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *