fbpx
Monday, May 10
Shadow

Gwamnatin jihar Katsina ta Haramta Tashe

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya Haranta Tashe a jihar ta Katsina.

 

Sanarwar ta fito ne daga bakin Kwamishinan al’adu da yada labarai na jihar, Abdulkarim Yahya Sirika.

 

Ya bayyana cewa an baiwa jami’an tsaro umarnin kama duk wanda aka gani yana Tashen.

“Katsina State Government is hereby announcing the total ban on the traditional Tashe activities that are usually being conducted in the month of Ramadan.

“The State Governor Rt. Hon. Aminu Bello Masari gave the directives for the ban following some security reports.

“It is, therefore, hoped that people will comply and abide by these directives, please.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *