fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Gwamnatin tarayya data jihar Naija sun fara tattaunawa da wanda suka sace daliban Kagara, “Fulanine”

Wata majiyar tsaro ta bayyana cewa tuni aka fara tattaunawa da wanda suka sace daliban makarantar sakandare ta Kagara a jihar Naija.

 

Saidai majiyar da bata so a bayyana sunanta ba saboda hadarin lamarin tace an samu fara tattaunawa da wanda suka sace dalibanne ta hanyar tubabbun ‘yan Bindiga a Zamfara da Katsina.

 

Majiyar tace Matasan Fulanine suka sace daliban. Kuma sun fito ne daga jihohin Kaduna, Zamfara, tace saboda yanda babu alaka me kyau da rashin yadda tsakanin gwamnatin Kaduna da ‘yan Bindiga ana samun matsalar tuntubarsu amma dai ana kokarin ganin an shawo kansu dan su saki yaran. Majiyar tace matasan Fulanine suka aikata wannan abu, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

 

“Already some breakthroughs are being made. We were able to establish that the abductors were Fulani boys from one of the camps in Kaduna forests, bordering Niger to the south and Zamfara to the north. We have made contacts already,” one of the sources said.

“But the major snag now is getting them to agree easily because in Kaduna there is no trust between the bandits and the government. But persons with the reach are working on creating an avenue to sit with leaders of the abductors, the elders who can force them into acceding to the request,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *