fbpx
Friday, April 23
Shadow

Gwamnatin tarayya na aiki ba dare ba rana dan ganin ‘yan Najeriya basu sha wahala ba>>Ministan Kwadago

Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin ganin cewa, ‘yan Najeriya basu sha wuya sosai ba idan an kara kudin man Fetur.

 

Ya bayyana hakane a daren jiya, inda yace suna baiwa kungiyar kwadago tabbacin cewa ba za’a kara kudin man fetur ba sai an kammala tattaunawa dasu.

 

Yace gwamnatin na kokarin ganin ‘yan Najeriya basu shiga wahala ba ta ofishin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.

 

A baya dai, hutudole.com ya kawo muku rahoton cewa, an gano akwai Aljanu a fadar Shugaban kasa ta Aso Rock. 

Besides, the government side under the Vice President is working tirelessly on the issue especially how to achieve minimal hardship/ discomfort on the populace.

“Labour leadership nowadays are made up of highly patriotic, intelligent and skilled workers so they can analyze government policies dispassionately.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *