fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamnatin tarayya ta Amince da amfani da Dala Biliyan 1.4 dan gyaran matatun man Kaduna da Warri

Gwamnatin tarayya ta amince da Kwangilar gyaran Matatun man Fetur na Kaduna da Warri da za’a yi akan Dala Biliyan 1.4.

 

Za’a yi Amfani da Dala Miliyan 897 wajan gyaran matatar man Warri sai kuma Dala Miliyan 586 da za’a yi Amfani da ita wajan gyaran matatar Kaduna.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *