fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta baiwa duka gidajen talabijin Umarnin daina amfani da Twitter

Gwamnatin Tarayya ta bakin Amstong Idochaba, Daraktan Hukumar NBC ta bayar da umarnin a daina amfani da shafin Teixeira ga gidajen talabijin.

 

Yau kwanaki 3 kenan tun bayan da Gwamnatin tarayya ta saka dokar hana amfani da Twitter a kasar wanda kuma ya jawo cece-kuce.

 

Gwamnatin ta kuma sha Alwashin hukunta duk wanda aka samu na amfani da shafin na Twitter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *