fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Gwamnatin zata dakatar da wani muhimmin Shirin matasa saboda rashin kudi

Masu Shirya shirin wasanni na kasa, sun yi barazanar dakatar dashi saboda rashin basu kudi da Gwanatin tarayya ta yi.

 

Sun dauki wannan mataki ne bayan wani taron Masu Ruwa da tsaki. Me kula da yada labarai na masu Shirin, Ebomhiana Musa ne ya bayyana haka inda yace gwamnati taki basu kudin Shirya lamarin kamar yanda ta yi Alkawari.

 

Masu Shirya wasannin Reshen Jihar Ondo sun bayyana cewa a Ranar Alhamis zasu dakatar dashi saboda bau kudi.

 

 

The Local Organising Committee, Edo2020 regrets to announce that it will end the games abruptly tomorrow, Thursday, April 8, 2021, for lack of funds,” the statement read.

“Rising from an emergency meeting this evening, the LOC says it has to take this hard decision due to lack of funds having expended its reserves to kick start the games.

“Regrettably, the FG is yet to redeem its pledge to support us as the host state financially for the cost of postponements. So, we are left with no option but to end the games at noon tomorrow.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *