fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Gwamnatin tarayya ta fitar da sabon shirin tallafawa matasa dan rage zaman banza

Gwamnatin tarayya ta sanar da kaddamar da wani sabon shirin tallafawa matasa dan rage zaman banza.

 

Shirin me suna Nigerian Youth Employment Action Plan, an kaddamar dashi ne a karkashin ofishin ministan matasa da wasanni, Sunday Dare.

 

Ya bayyana cewa gwamnatin ta dauki shirin tallafawa matasa dan fitar dasu daga matsalar rashin aikin yi da muhimmanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *