fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta gayyaci Jakadun kasashen da suka mata martani kan dakatar da Twitter

Gwamnatin Tarayya ta sanar da gayyatar wakilan kasashen da suka mata martani kan dakatar da shafin Twitter.

 

Kasashen Amurka, Ingila, EU, Canada da Ireland ne sukawa Gwamnatin martani.

 

Me hulda da manema labarai na ma’aikatar harkokin kasashen waje, Kemiebi Ebienfa ne ya bayyanawa kafafen yada kabarai haka.

 

Yace, ana gayyatar jakadun kasashen zuwa ganawa da ministan harkokin kasashen waje kuma ana gayyatar ‘yan jarida su halarci ganawar.

I am directed to inform that following the recent ban on Twitter by the Federal Government and Press Statement issued by some Heads of Diplomatic Missions Accredited to Nigeria on the subject matter, the Honourable Minister of Foreign Affairs, His Excellency, Geoffrey Onyeama has invited the affected Ambassadors to a meeting today at 12 noon.

“The venue is Minister’s Conference Room, 8th Floor.

“You are here invited to cover the meeting. Thanks for your usual cooperation,” the invite published by the Punch read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *