fbpx
Monday, September 27
Shadow

Gwamnatin tarayya ta janye dakatarwar Twitter a fakaice

Bincike ya nuna cewa a yanzu ana iya shiga shafin Twitter ta Kwamfuta amma ba’a iya shiga ta wayar hannu.

 

Hakan ya bayyana ne bayan wani Bincike da wakilin Punchng yayi.

 

Gwamnatin tarayya dai ta dakatar da ayyukan Twitter tun bayan da ta goge rubutun da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi.

 

Saidai daga baya an samu Rahoton cewa, Twitter ta gana da Gwamnati kuma ta cika wasu daga cikin sharudan da aka gindaya mata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *