fbpx
Monday, May 10
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta Raba tallafin Miliyan 18 a jihar Jigawa

Gwamnatun tarayya ta rabawa mabujata 1,799 Naira Miliyan 18 a jihar jigawa a matsayin kokarinta na tallafawa gajiyayyu, CCT.

 

An yi rabonne a karamar hukumar Kafin Hausa. Ma watsa labarai na karamar hukumar,  Alhaji Muhammad Umar ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yace an dauko wadanda suka samu tallafin daga garuruwan, Balangu, Dumadumi, ds kuka Gafaya wanda kuma kowannen su ya samu Tallafin Naira Dubu 10.

NAN.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *