fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Gwamnatin tarayya ta saka sabuwar ranar Kulle hada layin waya da NIN

Gwamnatin tarayya ta kara baiwa wanda basu yi rijistar layinsu da NIN ba damar  daga nan zuwa 26 ga watan Yuli.

 

A baya dai an saka ranar 30 ga watan Yuni, watau gobe kenan a matsayin ranar da za’a kulle rijistar, amma saboda gwamnatin ta sake dagawa.

 

An sake daga warne bayan da masu ruwa da tsaki suka kokawa Gwamnati da cewa akwai mutane da yawa da har yanzu basu samu damar yin rijistar ba.

Sau kusan 7 kenan ana daga ranar kulle yin Rijistar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *