fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamnatin tarayya ta soke hukumomin DPR, PPPRA, da PEF an kori Shuwagabannin su

Gwamnatin tarayya ta sanar a ranar Litinin cewa, ta soke hukumomin DPR, PPPRA, da PEF inda tace sun daina wanzuwa.

 

Tace ma’aikatan hukumar na nan za’a basu kariya amma Shuwagabannin ta duka an koresu daga aiki.

 

Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva ne ya bayyana haka a wajan wani taro.

 

Yace sabbin hukumomin NPRA dana NURC sun maye gurbin hukumomin da aka soke din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *