fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamnatin tarayya ta ware Biliyan 104 dan sayen Janareta

Ma’aikatun gwamnatin tarayya daban-daban a shekarar 2022 sun ware biliyan 104 dan sayen Janareta da zuba masa mai a shekarar 2022.

 

Kudin dai sun zarta kudin shigar jihohi 24 a kasarnan.

 

Hakan na kunshene a cikin bayanan dake tattare a kasafin kudin Najeriya na shekarar 2022.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *