fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Gwamnatin tarayya ta ware Biliyan 240 dan baiwa ‘yan Najeriya sabon tallafi

Gwamnatin tarayya ta sanar da ware Biliyan 240 dan tallafawa bangaren nishadi da kimiyya da fasaha.

 

Ta sanar da cewa, za’a fara bayar da bashinne nan da karshen shekarar nan ta 2021.

 

Gwamnatin zata samu kudinne daga Bankin Raya Africa, AFDB wanda suka kai dala miliyan 500.

 

Kakakin mataimakin Shugaban kasa, Laolu Akande ya tabbbatar da maganar bashin, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

We are determined to continue providing them with the tools and resources that will enable them to make the most of their lives. This is the reason for our collaboration with the African Development Bank, AfDB to provide a $500million facility for startups and entrepreneurial loans. This is aside from the N10billion fund set aside by the Bank of Industry for the same purpose.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *