fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Gwamnatin tarayya ta yi magana akan fadan Yahudawan Isra’ila da Falasdinawa

Gwamnatin tarayya ta bakin Ma’aikatar harkokin kasashen waje ta yi magana akan rikicin dake faruwa tsakanin Yahudawan Isra’ila da Falasdinawa.

 

Gwamnatin tace tana kallon abinda ke faruwa kuma lamarin ya dameta, sannan ta yi kiran kowane bangare ya sassauta.

 

Gwamnatin ta kuma yi kiran a mutunta yarjejeniya da kare hakkin bil’adama.

 

Ministry of Foreign Affairs, Abuja
PRESS RELEASE
MFA /PR/2021/18

OFFICIAL STATEMENT OF THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA ON THE DEVELOPMENTS IN ISRAEL. AND PALESTINE

The Ministry of Foreign Affairs wishes to state that the Federal Government of Nigeria is watching with great concern, the unfolding developments in Israel and the State of Palestine and urges both parties to see reason and de-escalate the hostilities.

The Nigerian Government further urges the two parties to remain committed to the two-state solution and, in the meantime, guarantee the rights of all citizens to live in peace and dignity.

Signed
Ferdinand Nwonye
Spokesperson
Ministry of Foreign Affairs Thursday, 13 May 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *