fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Gwamnatin tarayya tace jihohi su rika gyara titunan Tarayya dake jihihinsu, zata rika biyansu daga baya

Karamin Ministan ayyuka da gidaje, Alhaji Abubakar Aliyu ya bayyana cewa, jihohi su rika gyara titunan tarayya dake jihohinsu, Gwamnati zata rika biyansu daga baya.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kaiwa Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu.

 

Ya bayyana cewa, Wasu Gwamnatocin jihohin da kansu suke zuwa suna neman Kwantirakin gina Titunan tarayya dake jihohinsu.

“Before now, some states may find it extremely necessary, because of urgency, to approach the federal government to seek financial help and permission to construct federal roads that are within their states.. they will be reimbursed later.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *