fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Gwamnatin tarayya zaka kara yara Miliyan 5 cikin wanda take baiwa Abinci a makarantu

Ministar kula da ibtila’i da Jin kai, Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa, nan da shekarar 2023, gwamnati zata kara yara Miliyan 5 cikin wanda take ciyarwa a makarantu.

 

Ta bayyana hakane a wajan wani taro da ta halarta a Zamfara, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

 

Mrs Halima Oyelade wadda hadimace ga Ministar ta bayyana haka.

This is contained in a statement by Mrs Halima Oyelade, Special Assistant on Corporate Communications to the Minister, on Friday in Abuja.“Over nine million pupils are benefitting from one free nutritious meal a day during school term nationwide.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *