fbpx
Monday, November 29
Shadow

Gwamnatin tarayya zata aro biliyan 25.5 dan samarwa da majalisar tarayya wutar Lantarki

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zata aro Naira Biliyan 25.5 dan samarwa da majalisar tarayya wutar lantarki ta hanyar hasken rana.

 

Wannan kudi na cikin bashin da shugaba Buharu ke shirin karbowa na Naira Tiriliyan 7.6, kamar yanda hutudole ya fahimta.

 

Shugaban kwamitin kula da bashi na majalisar treaty, Senator Clifford Ordia ne ya bayyana haka saidai hutudole ya fahimci cewa, akwai dala miliyan 2 da ba’a yi bayanin hanyar da za’a kasheta ba

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *