fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Gwamnatin tarayya zata daina Biyan Likitoci Albashi idan basu janye yajin aiki ba

Gwamnatin tarayya na shirin daina biyan Likitoci Albashi idan basu daina yajin aiki ba.

 

Hakanan Suma Gwamnatocin jihohi na shirin bin bayan gwamnatin.

 

Saidai Mataimakin shugaban Kungiyar Likitocin,  Adejo Arome ya bayyana cewa, hakan ba zai razana su ba sai ma ya kara musu karfin gwiwa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *