fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Gwamnatin tarayya zata gurfanar da mutane 400 da aka kama da daukar Nauyin Boko Haram a Kotu

Gwamnatin tarayya na shirin gurfanar da mutane 400 da ta kama bisa zargin daukar nauyin ayyukan ‘yan ta’adda dana Boko Haram a gaban kotu.

 

An kama mutanen ne a wani aikin hadin gwiwa da aka yi tsakanin DIA, DSS, CBN, da NFIU.

 

An kama mutanen ne a Kano, Borno, Abuja , Sokoto,  Legas, Adamawa, Kaduna, da Zamfara.

 

Kakakin babban Lauyan Gwamnati, Umar Gwandu ya bayyana cewa ana kan shirin gabatar da laifukan mutanen da ake zargi yayin da ake ci haba da bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *