fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Gwamnatin tarayya zata hukunta babbam Malamin Kirista, Enoch Adebayo saboda Amfani da Twitter

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya bayyana cewa, Babban Lauyan Gwamnati kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami zai tabbatar da hukunta babban malamin Addinin Kirista,  Enoch Adebayo da sauran ‘yan Najeriya da suka ci gaba da amfani da Twitter bayan haramtata.

 

Ya bayyana hakane yayin hira da BBC ta yi dashi inda aka tambayeshi ko za’a Hukunta Adebayo.

 

Lai Muhammad ya bayyana cewa, Malami ne ke da alhakin hukunta wanda aka kama da laifi kuma shine zai iya tabbatar da wanda za’a hukunta.

The government has suspended indefinitely, the operations of Twitter in Nigeria because of the persistent use of the platform for activities that are capable of undermining Nigeria’s corporate existence and the government

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *