fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Gwamnatin tarayya zata kashe Biliyan 900 a shekarar 2022 wajan tallafin Man fetur

Gwamnatin tarayya ta shirya kashe Biliyan 900 akan tallafin Man fetur nan da shekarar 2022.

 

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana haka a Abuja wajan gabatar da kasafin kudin gwamnatin.

 

Ta kuma bayyana cewa Tiriliyan 13.98 gwamnatin tarayya zata kashe a shekarar ta 2022.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *