fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Gwamnatin tarayya zata kashe Tiriliyan 2 wajan yiwa gaba dayan ‘yan Najeriya rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

‘Yan Najeriya da dama sun nuna damuwa gane da tsadar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 wanda suka yi kira da a rage masa farashi.

 

Ana sayar da rigakafin Pfizer/BioNtech akan akan dala 28 sannan kuma ana sayar dana kamfanin AstraZeneca akan Dala 8.

 

Masana kiwon lafiya da suka zanta da Guardian sun bayyana cewa Najeriya na bukatar Tiriliyan 2 dan yiwa mutane Miliyan 200 rigakafin cutar.  Sannan kuma ana bukatar Biliyan 921.2 dan yiwa Mutane Miliyan 140 Rigakafin a shekara.

 

Hutudole ya samo cewa daga cikin wanda ke neman a rage farashin rigakafin hadda tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a 2019, Peter Obi. Saidai shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kasa, Mazi Sam ya bayyana cewa rigakafin bai yi tsada ba idan aka lura da sauran rigakafi masu alaka dashi.

Argued that, at $8, “this vaccine is not expensive,” especially when “compared to the cost of so many vaccines of equal relevance.” Ohuabunwa anchored his argument on economies of scale. “Remember that the least percentage any country can vaccinate to achieve herd immunity against the coronavirus is 70 per cent. That is huge.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *