fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Gwamnatin tarayya zata rabawa ‘yan Najeriya sabon tallafi

Gwamnatin tarayya zata rabawa ‘yan Najeriya 200,000 wanda cutar coronavirus ta shafa tallafin kudi.

Za’a fara rabon kudin ne a cikin watannan na Augusta, kamar yanda Rahotanni suka bayyana.

Kuma sabanin a baya, wannan rabon kudin za’a yishi ne a Biranen Najeriya inda yawanci mutanen da suka manyanta ne zasu samu tallafin, wanda basu da wata hanyar samun kudi.

Ma’aikatar kula da ibtila’i da jinkai ta kasa xe ta bayyana haka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *