fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamnatin tarayya zata sakawa wanda suka ki yadda a musu rigakafin cutar coronavirus takunkumi

Gwamnatin tarayya ta sanar da Aniyar sakawa mutanen da suka ki yadda a musu rigakafin cutar coronavirus takunkumi.

 

Gwamnatin ta bayyana hakane ta bakin shugaban hukumar bayar da Agajin gaggawa, Faisal Shu’aibu.

 

Ya bayyanawa manema labarai cewa, a jihar Edo an fara saka waccan doka dan haka suma suna tunanin fara amfani da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *