fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Gwamnatin tarayya zata sayar da wasu kadarorin ta

Gwamnatin tarayya zata sayar da wasu tarin kamfanonin ta ga ‘yan kasuwa.

 

Wannan shiri ne na farfado da wadannan kamfanonin ta hanyar baiwa ‘yan kasuwar su kula dasu.

 

Hukumar cefanar da kadarorin gwamnati ta BPE ce ta bayyana haka a sanarwar data fitar.

 

Daga cikin hukumomin da za’a sayar kawai na. Akwai kamfanonin sadarwa, dana wutar lantarki dana NIPOST dana bankin BOA da sautansu.

The document listed the various 2021 definitive projects under the purview of the Bureau of Public Enterprises (BPE) to include the Nigeria Integrated Power Projects (NIPPS); Calabar, Geregu, Omotosho and Benin (IHOVBOR); Transmission Company of Nigeria (TCN); Zungeru Hydro Plant; Nigerian Postal Service (NIPOST); Abuja Environmental Protection Board (AEPB) and the Nigeria Film Corporation (NFC).

Others are the Federal Capital Territory Water Board; Abuja International Conference Centre (AICC); Save sugar company; Lagos international trade fair complex (LTFC); Tafawa Balewa Square (TBS); River Basins Developments Authorities (RBDAS); Bank of Agriculture (BOA) and the Nigeria Commodity Exchange (NCX).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *