fbpx
Monday, September 27
Shadow

Gwamnatin tarayya zata yi amfani da Biliyan 36 dan hana coronavirus dawowa

Gwamnatin  tarayya na shirin baiwa jihohin Najeriya Biliyan 36 dan dan daukar matakan hana cutar coronavirus dawowa a karo na 3 a Najeriya.

 

Kwamishinan Lafiya na jihar Benue, Joseph Ngbea ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

 

Yace gwamnatin zata saki kudinne kamin karshen wannan watan. A ranar Talatar data gabata dai, mutane 404 ne suka.kamu da cutar coronavirus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *