fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Gwamnoni da Sarkunan Arewa sun shiga ganawa a Kaduna don tattauna lamarin Arewa

Gwamnoni da Sarkunan Arewa sun shiga ganawa a Kaduna don tattauna lamarin Arewa

Taron ya samu halartan kusan dukkan masu fada a ji a Arewa

Daga cikin lamuran da za’a tattauna kan lamarin kudin harajin VAT

Daga Comr Haidar Hasheem Kano

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *