fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Gwamnonin Kudu basu ji dadin kama Nnamdi Kanu ba da Yunkurin kama Sunday Igboho: Sunce daga yanzu kada a sake yin kame a jihohinsu ba tare da an sanar dasu ba

Gwamnonin Kudancin Najeriya ga dukkan alama basu ji dodin samamen da aka kai kan gidan Sunday Igboho me son kafa kasar Oduduwa ba.

 

Hakan ya fito fili ne biyo bayan sanarwar da suka fitar ta bayan taron da suka yi a Legas. Sun ce a matsayinsu na Shuwagabannin tsaro na jihohinsu,  kada wani jami’in tsaro ya sake gudanar da aiki ba tare da saninsu ba.

 

Gwamnonin dai basu fito fili suka kira sunan Sunday Igboho ba, amma ana ga wannan gargadi nasu yana da alaka da kamen da aka so yiwa Sunday din.

“Resolved that if for any reason security institutions need to undertake an operation in any State, the Chief Security Officer of the State must be duly informed;

“Frowns at selective criminal administration of Justice and resolved that arrests should be made within the ambit of the Law and fundamental human rights.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *