fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Gwamnonin Najeriya sun yi taron gaggawa kan matsalar tsaro

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi taron gaggawa kan matsalar tsaro a daren jiya, da ya faru a dakin taro na gwamnatin tarayya dake Abuja.

 

Gwamnan jihar Ekito, wanda kuma shine shugaban kungiyar gwamnoni  ya jagoranci wannan taro.

 

Zuwa yanzu dai babu cikakken bayani kan abinda gwamnonin suka tattauna a wajan taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *