fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Gwanin Ban tausai: Hoton wata baiwa Allah da ‘yan Bindiga suka kashe

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un

‘Yan Bindiga sun kashe wata baiwar Allah a jihar Zamfara da ba’a san ‘yan uwanta ba.

 

Wadda suka kashe tana kan hanyane tsakanin Magani zuwa Gusau ranar 29 ga watan Disamba.

 

Yayin da ita aka kasheta, wanda suke tafiya tare kuma an sacesu.

 

An dai kai gawar matar Asibiti.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *