fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Gwanin ban tausai: Hotunan mutane 80 a galabaice bayan cetosu daga hannun ‘yan Bindiga

Rundunar ‘yan sanda jihar Zamfara ta sanar da ceto sama da mutum 80 daga hannun ‘yan fashin daji.

Mutanen sun hada da mata da maza da kuma kananan yara.

An ceto mutanen ne cikin yanayi na galabaita da yunwa kamar yada ‘yan sanda suka sanar.

Mahukunta na ci gaba da zafafa kai hare-hare kan ‘yan bindiga a dazukan Zamfara da Katsina da Kaduna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *