fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Gwanin ban tausai:Kalli yanda dorinar ruwa ta hadiye yaro yana iyo

Wannan yanda Dorinar ruwa ta hadiye wani yaro ne yayin da yake iyo tare da abokansa.

 

Bidiyon ya yadu a shafukan sada zumunta inda aka ga sauran yaran sun tsere. Saidai ba’a ga me ya faru ba daga baya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *