fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hadari: Hotunan yanda wata Mota ta wuntsila ta yi kaca-kaca amma mutanen cikinta sun fita qalau

Wani bawan Allah ya nuna motarsa da ta yi kaca-kaca bayan hadarin da ya faru dashi.

 

Yace amma cikin ikon Allah, babu wanda ya ji rauni, kowa ya fita kalau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *