fbpx
Monday, May 17
Shadow

Hadimin Jonathan ya roki Bankin Duniya da IMF su wa Allah su daina ba Buhari bashi haka

Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan watau Reno Omokri ya roki bankin Duniya da Kungiyar bada Lamuni ta Duniya, IMF su daina baiwa gwamnatin Najeriya bashi haka.

 

Ya bayyana cewa duk wani bashi da za’a baiwa Najeriya yanzu, ba’yan kasar ne zasu amfaneshi ba, zai tafi aljihun ‘yan siyasa ne.

Ya kara da cewa shuwagabannin masu zuwa nan gaba ne za’a bari da jidalin biyan bashin.

 

“if you lend to them after today, you are not lending to Nigeria.”

 

Dear WorldBank & IMFNews stop lending President Muhammadu Buhari junta money.

 

“Note, if you lend to them after today, you are not lending to Nigeria. You are lending to them in their own private capacities.

 

“The future generations would have to be the ones paying for Buhari’s debt,”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *