fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Hadimin shugaba Buhari, Bashir Aad yayi murnar cika shekara daya da aure

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi murnar cika shekara daya da yin aure.

 

Ya bayyana murnarsa a shafinshi na sada zumunta inda ya saka hotonsa dana matarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *