fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Hadimin Shugaban kasa Bashir Hmad ya sanar da shafukan sa na Facebook, Snapchat da Instagram bayan da aka dakatar da Twitter

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya sanar da shafukansa na Facebook, Twitter,  da Instagram bayan da gwamnatin tarayya ta dskatar da shafin Twitter.

 

Kamfanin Twitter ya goge maganar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi akan cewa zai yi maganin masu tayar da kayar baya.

 

Hakan bai yiwa Gwamnati dadi ba sam inda tace kamfanin na goyon bayan tsageran IPOB.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *