fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hallau Cristiano Ronaldo na shan suka bayan ya sake yin wani kuskuren wurin tare free kick

Kocin kungiyar Juventus, Andrea Pirlo ya bayyana cewa shi ya san matakin da zai dauka akan matsalar Cristiano Ronaldo ta tsare gida bayan ya sake yin wani kuskuren a wasan su da Parma.

Dan wasan mai shekaru 36 ya ciwa Juventus kwallaye 97 tun komawar shi daga Madrid, amma duk da haka kungiyar na bukatar taimakon shi ta bangaren tsare gida saboda tawon shi da kuma yanayin jikin shi.

Cristiano yasha suka sosai bayan da sakacin shi wurin tare free kick yasa Porto ta cire Juventus a gasar zakarun nahiyar turai, kuma ya sake yin irin wannan kuskuren a wasan su da Parma a gasar Serie A ranar talata.

Amma daga baya Juventus tazo tayi nasarar lallasa Parma daci 3-1 inda Alex Sandro ya zira kwallaye biyu, amma gabadaya maganganun da aka yi bayan an tashi wasan duk akan Ronaldo ne.

Pirlo responds as Ronaldo again criticised for ducking in wall for Parma’s free-kick goal

Juventus manager Andrea Pirlo admits that he has a decision to make on Cristiano Ronaldo’s ongoing presence in defensive walls after seeing the Portuguese spark another ducking storm.

The five-time Ballon d’Or winner has scored 97 goals for Juve since joining from Real Madrid, while his presence is often needed in defensive walls, given his height and frame.

The 36-year-old has, however, faced criticism of late for an apparent reluctance to commit fully to blocking dangerous free-kicks, with Porto firing beyond him to claim a notable Champions League scalp and Parma drilling over Ronaldo’s head in a Serie A outing on Wednesday.

Juve hit back to claim a 3-1 win over Parma, with Alex Sandro stepping up as an unlikely hero as he bagged two goals, but much of the post-match discussion focused on Ronaldo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *