fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hallau Juventus ta sake fadi wasa bayan tafiyar Ronaldo, inda har yanzu bata yi nasara ba a wannan kakar

Ronaldo ya koma United a wannan kakar inda har yaci mata kwallaye biyu a wasan shi na farko, bayan ya taimakawa Juventus ta lashe kofunan Serie A biyu cikin kakanni uku.

Kuma bayan tafiyarsa, Morata ya taimakawa Juve da kwallo guda a wasanta da Napoli amma Napoli tazo daga baya ta doke Juve daci 2-1 ta hannun Pilitano da Koulibaly.

Koulibaly yaci kwallon tashi sakamakon kuskuren sabon dan wasan Juve Moise Kean wanda ya kusa cin gida, inda yanzu Juve ta kasance da maki guda cikin wasanni uku na wannan kakar ita kuma Napoli ta dare saman teburin da maki tara.

Juventus remain without a victory this season after they lost to Napoli in the side’s first game since Cristiano Ronaldo left for Manchester United.

Ronaldo, who helped Juventus win Serie A twice in three seasons, rejoined United in a £12.8m deal on transfer deadline day and scored twice for them in Saturday’s 4-1 win over Newcastle.

In Ronaldo’s absence, ex-Chelsea striker Alvaro Morata gave Juve an early lead, but goals from Matteo Politano and Kalidou Koulibaly helped Napoli come from behind to win.

Koulibaly’s winner came with five minutes to go after an error from Moise Kean, playing for Juventus for the first time since completing a two-year loan move from Everton.

Juventus, who came fourth in 2020-21, have only picked up one point from their opening three Serie A matches, while Napoli are top of the league with nine points from three games.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *