fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Hankula sun tashi a Legas bayan da wani yayi batanci ga Annabi(SAW)

YANZU-YANZU: An Yi Kone-kone Da Sare-sare A Jihar Lagos Biyo Bayan Batanci Ga Annabi SAW Da Wani Ya Yi

Yanzu haka hatsaniya ta barke bisa batanci da wani ya yi wa Fiyayyan Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) a unguwar Gangare dake kasuwar Mile 12 a jihar Lagos.

A yanzu haka an kone motoci guda uku ana cigaba da kone-kone tare da sare-sare bayan jami’an tsaro sun fita da mai batancin.

Daga Abubakar Aminu Rano, Mile 12 Int’l Market Lagos.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *