fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hannuwana basu da Kwarin da zasu yi aikin Karfi Shiyasa na koma garkuwa da Mutane>>Me laifi

Wani da aka kama cikin wanda ake zargi da garkuwa da mutane, Haruna Sani ya bayyana cewa hannuwansa ba zasu iya aikin karfi ba shiyasa ya koma yin garkuwa da mutane.

 

An kamashine a Jihar Ogun inda ya bayyana cewa daga jihar Naija yake kuma ya kwashe Shekaru 6 yana dan kasuwancinsa a garin Randa na jihar ta Ogun.

 

Yace a Shekarar 2020 ne ya shiga harkar Satar mutane inda suke tare hanya. Yace amma duk da haka wanda suke aiki tare dashi na cewa baya aiki yanda ya kamata.

 

Yace akwai sanda yaje satar kaya cikin Taransifomar wuta kuma aka kawo wuta ta jashi amma Allah ya taimakeshi bata kasheshi ba.

 

Yace da yayi jinya kwana biyu ya warke sai ya sake komawa ya ci gaba da bakin aikin nasu.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar ya bayyana cewa suna kokarin kama sauran masu laifin.

 

“I joined kidnap gang in 2020 because my hands were not strong and active enough to do hard jobs.

“I have joined the gang three times to block roads. Whenever we were on the road, the security agency members would bear arms. All I needed to do was to block the road and collect our victims’ belongings.

“I was severely injured the day I went to an army barracks with the connivance of the security agents to steal from a transformer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *