fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Har yanzu muna nan akan bakanmu na cewa bai kanata a dakatar da Twitter ba>>Kasashen Yamma

Jadakadun kasashen Yamma, Amurka, Ingila, UK, Canada da Ireland a Najeriya sun ce suna nan kan bakansu cewa dakatar da Twitter take ‘yancin ‘yan kasa ne na fadar Albarkacin baki.

 

Hakan na fitowa ne bayan ganawar da gwamnatin tarayya ta yi da jakadun.

 

Sun ce basu ji dadin matakin da aka dauka ba da kuma bukatar da aka fito da ita ta cewa, wai sai an yi Rijista kamin a bari a ci gaba da amfani da manhajar.

 

Jakadiyar kasar Amurka, Mary Leonard ta bayyana cewa, gwamnatin tarayya na da damar hukunta wanda tace suna aikata laifuka da tada zaune tsaye a shafukan sada zumuntar amma kuma dolene a bar mutane su bayyana ra’ayoyinsu ba tare da katsalandan ba.

 

Tace sune manyan kawayen Najeriya a bangaren tsaro suna sane da irin halin da ake ciki.

Ms Leonard said the U.S. and other partners would continue to engage with Nigeria to uphold human rights and the rule of la[/b]w. She noted that while they recognise irresponsible social media use, they “remain firm in our position that free access to the ability to express self is very important and perhaps more important in troubled times,’’

Ms Leonard added that the incitement and violence referred to by the foreign minister, Geoffrey Onyeama, were crimes the Nigerian government [b]has legitimate right to pursue through due judicial processes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *