fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hisbah ta hana Teloli Amfani da Mutum Mutumi wajan tallar kaya a Kano

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta haramtawa teloli da masu sayar da kaya da manyan shaguna amfani da mutum-mutumi wajan tallata hajarsu.

 

Shugaban hukumar, Sheikh Haruna Ibn-Sina ne ya bayyana haka inda yace amfani da mutum mutumi wajan tallar kayan ya sabawa koyarwar addinin musulunci.

 

Yace zasu fara bi suna tabbatarwar an bi wannan doka.

According to Mr Ibn-Sina, “Hisbah prohibits the use of mannequins at shops, commercial and private residences and other public places.

This violates Islamic provisions, it is also responsible for immoral thoughts among some members of the public, all these are against Islam.

“We have divided Kano into five areas for the monitoring and implementation of the ban across the state,” Tribune reports.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *