fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

HISBAH ta kama matashin da yace ya dena Sallah bayan da aka aske mai gashi a Kano

Hukumar HISBAH a Kano ta kama wani matashi da yace ya daina Salah bayan an masa askin gashin da ya tara.

 

A baya dai bidiyon matashin yana fadin ya daina sallah ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, amma daga baya kuma an ga Bidiyon sa inda ya dawo yace ya ci gaba da Sallah.

Ranar Litinin,  28 ga watan Yuni ne ta tabbata an kama matashin me suna, Muhammad Ikbal. Shugaban Hisbah, Ustaz, Muhammad Ibn Sina ya bayyana cewa sun jawa matashin kunne sannan an ce ya je yayi Sallah raka’a 2 ya nemi gafarar Allah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *