fbpx
Sunday, September 26
Shadow

HISBAH ta lalata dubban kwalaben giya a Kano

Hukumar HISBAH a Kano ta lalata kiret din giya 3,600.

 

BBC Pidgin ta ruwaito bidiyon yanda lamarin ya faru inda aka ga shugaban hukumar, Harun Ibn-Sina, na bankado yanda aka boye giyar.

 

An hada giyar ne da abincin Kaji.

 

Motar da aka kama da giyar, ta tashi ne daga Kwanar Dangora zuwa Kiru.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *