fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hoto: An kama malamar da tawa dalibinta fyade har sau 3

An kama wata malama da tawa dalibinta fyade.

 

Malamar tana baiwa dalibin karu ne na musamman wanda daga ita sai shi. Krystal Jackson dake California me shekaru 39 tawa dalibin nata me shekaru 14 fyade.

 

An dai gurfanar da ita a kotu inda ake tsammanin yanke mata hukunci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *