fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hoto: An kashe wani Inyamuri me goyon bayan Shugaba Buhari a jihar Anambra

Wani me ikirarin rajin kare hakkin bil’adama kuma dake goyon bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari an kasheshi a jihar Anambra.

 

Wasu su 7 ne suka kashe Kenechukwu Okeke Ta hanyar sassara masa adda.

A baya dai mamacin ya sha kai masu neman batawa shugaba Buhari suna kotu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *