fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hoto da Duminsa: Daya daga cikin Ministocin da shugaba Buhari ya kora daga aiki ya yanke jiki ya fadi an garzaya dashi Asibiti

Rahotanni na cewa ministan Wutar Lantarki, Injiniya Sale Mamman ya yanke jiki ya fadi kuma an garzaya dashi Asibiti.

 

Hakan na zuwane bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya saukeshi daga mukamin nashi a jiya.

Peoplesgazette ta ruwaito cewa, ana gayawa Ministan cewa an saukeshi kawai sai ya yanke jiki ya fadi.

 

Lamarin dai yasa aka kaishi Asibiti amma ba’a bayyana sunan Asibitin da aka kaishin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *